Kannywood
Adam A Zango Yayi Magana Kan Mai Amfani Da Sunansa
Advertisment
Asiri Ya Tonu! Adam A Zango Yayi Magana Kan Wani Matsashi Da Yake Lalata Da Yan Mata Da Damfaran Mutane Da Sunan Adam A. Zangon.
Wani Matashi Da Ya Dade Yana Damfaran Mutane Da Kuma Yin Lalata Da Yan Mata Ya Shiga Hannu, Bayan Shekaru Goma Da Yayi Yana Cutar Yan Mata Da Lalata Dasu.
Matashin Ya Shiga Hannune Inda Ayi Kacibus Dashi A Wani Otel Nan Ma Yaje Lalata Da Watane.
Sai Asirinsa Ya Tonu. Adamu Yayi Magana Kan Wannan Bawan Allah Da Kuma Matakin Da Zasu Dauka.
Ga bayyanin nan a cikin bidiyo.
https://youtu.be/fbZ_DYlnw5o