Kannywood
Kalli Hotunan Jaruman Kannywood da Sunka Halarci Jana’izar Jaruma Zainab Booth
A safiyar yau ne ankayi jana’izar margayiya zainab booth wanda Allah yayiwa rasuwa jiya alhamis wanda a yau misalin karfi 8 na safe ankayi mata sallah wanda yanzu ankai ta gidanta.
Wanda manya manyan jarumai da shuwagabanin masana’antar kannywood sunka halarta wanda wannan hotuna daga makabarta da anka kai tane.
DUBA WANNAN :
Bidiyo: Jana’izar Zainab Booth Uwar Maryam Booth wacce ta rasu a jiya Alhamis a Kano
Bidiyo: Jana’izar Zainab Booth Uwar Maryam Booth wacce ta rasu a jiya Alhamis a Kano
Ga hotunannnan kasa.
Allah kajiqan hajiya Allah yisa aljannace makomarta ameen bijahi annabi muhammad – daga sayyadi khalifa abubakar khashifi Zaria city