Kannywood

Chakwakiyar Siyasa A kannywood : Nan Gaba Kadan Zan Chanza Sheka – Adam A Zango

Advertisment

Adamun cikin wani sako da ya fitar ta dandalinshi na sada zumunta ya kara da cewa, idan muna da amfani ‘yar manuniya zata nuna.
Saidai be bayyana akan menene zai yi canjin shekar ba.

Kamin nan dama Adamun ya bayyana cewa, ka yi hankali da irin yanda kake min yanzu domin watakila zaka bukaceni bayan zabe.

Ga wani rubutu da yayi duk a shafinsa.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button