Hausa Musics
MUSIC: Kasheepu Amjad Ft, Umar M Shareef x Nura M Inuwa, & Hamisu Breaker – (Zanen Zabo)
Advertisment
Kasheepu Amjad Ft, Umar M Shareef x Nura M Inuwa, & Hamisu Breaker – Official Audio Song (Zanen Zabo)
Sabuwar Wakar Hadin Guiwa Mai Suna “Zanen Zabo” Na Gamayyar Manya Kuma Shahararrun Mawakanmu Na Hausa Da Muke Ji Dasu, “Kasheepu Amjad Ft, Umar M Shareef x Nura M Inuwa, & Hamisu Breaker”
Kasheepu Amjad, Shine Yaja Ragamar Kida Tare Da Daukar Nauyin Wakar.
Wakar Tasu Ta Soyayya Ce Domin Kowanne Mawakin Baitocin Soyayya Yayi A Cikin Wakar.