Addini
Yadda Wani Yaro Ya Rera Qira’ar Alqur’ani Me Dadi A wajen Karatun Prof Pantami
Advertisment
Allahu Akbar! Yadda Wani Yaro Ya Rera Qira’ar Alqur’ani Me Dadi Wajen Karatun Prof Isah Ali Pantami, Karatun Yadda Yaron Yake Fitar Da Qira’arsa
Yaron Tare Da Mahaifinsa. Sun Ziyarci Minista Malam Ali Isah Pantami Ne, Inda Bayan An Kawo Mishi Ziyara, Shima Sheikh Din Ya Karramasu.
Ga Bidiyon Ku Kalla.
Advertisment
Sources: Hausamini