Labarai
Da dumi’dumi: An kama Dan Gwamna Zullum kan Zargin kisan Wani dan China da kwalaba a wajen Chasu a Kasar India


Advertisment
Rahotonni na cewa A halin yanzu dai dan gwamnan jihar Borno na tsare a kasar Indiya sakamakon wata hatsaniya da ta barke.
Wanda Lamarin, wanda rahotanni suka ce ya faru ne a lokacin da matashin ke shan barasa a wajen Chasu a Club, Rikicin ya yi sanadiyar mutuwar wani mutum guda Rigimar da ake zargin ta taso ne akan wata budurwa Sakamakon anfani da kwalaba.
Majiyarmu ta Amebohatgist-Yiruba tace matashin Da ake tsare dashi dan Gwamna Zulum ne na jihar Borno Hukumomin Indiya suna tsare da shi yayin da suke binciken yanayin fadan da kuma mutuwar da ya biyo baya.
– mikiya
Advertisment