Labarai

Auzubillahi : Anyiwa Uwa da ƴarta yankan Rago (hotuna)

A yanzu nan majiyarmu ta samu wani labari da wani mutum mai suna Faruk jikan Bashar ya wallafa a shafinsa na sada zumunta yana cewa.

Innalillahi WA’inna ilaihirrajiun,
Cikin Daren jiya An iske Uwa da yarta Anyimusu yankar rago, Anbar Jaririya Yar Wata biyar tana kuka, Anan B/kebbi Unguwar Labana, Cikin wannan Wata Mai Alfarma Mai daraja, wannan Rashin imani yakai Matuka, Jama’a munacikin mugun lokaci wallahi, Mukoma Ga Allah Kawai, ya Hayyu ya Qayyun Katona Asirin duk wadanda keda hannnu a wannan Aika Aika, sukuma Allah ka gafartamusu, kasakamusu da Jannatil fiddausi A’alah.”

Ya kara da cewa “Mijin wannan matar mutum ne mai sana’ar dinkin tela irin yadda aiki yayi yawa yanzu a shagon tela yake kwana.

Auzubillahi : Anyiwa Uwa da ƴarta yankan Rago
Gawar uwa da yarta

Shine wayewar safiya yazo gidan sai ya tarar da gawar wakin matarsa da ƴarsa auzubillahi.”

Yanzu haka dai ana kan bincike ba’a samu labarin waɗanda sunka aikata wannan aika aikar ba.

Auzubillahi : Anyiwa Uwa da ƴarta yankan Rago
Ƴar da anka kashe
Auzubillahi : Anyiwa Uwa da ƴarta yankan Rago
Jaririyar da anka bari yar wata shidda

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button