Politics Musics
AUDIO : Sabuwa waka Rarara – Masu Gudu Su Gudu Remix
Wannan wata sabu waka ce wanda dauda kahuta rarara ya rera akan wakar da yayi a baya masu gudu su gudu to wannan remix ce wanda tana da banbanci da wacan wakar wanda itama ba’a cewa koma mawakin ya fashe kwai sosai a cikinta kai abin ba’a cewa komai sai ka saurare wakar.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.




Allah ya bar mana baba for two times