Hausa Musics
[MUSIC] Farfesan waka – Mawakan hausa
Advertisment
Suleman Farfesan waka ya fitar da sabuwa waka mai suna ‘Mawakan Hausa’.
Farfesan waka yana kira ga matasan Nigeria da su jajirce wajen neman takansu domin sune goben nigeria.
A cikin wannan sabon album mai suna zamantakewa wakokin akwai nishadantarwa tunanarwa da fadakarwa duk a cikinsu.
Kuyi amfani da alamar download mp3 dake kasa domin sauke wakar a wayoyinku.
Advertisment