Kannywood

Ango Bashir Maishadda Tare Da Amaryarsa Hassana Muh’d Sun Tafi Kasar Dubai Cin Amarci

Babban furodosa Abubakar Bashir Maishadda ya tafi kasar dubai tare da mai dakinsa Hassana Muhammad wajen yawon shakatawa wata yawon honey moon tare da mai dakinsa.
Masha Allah muna taya ango da amarya zuwa kasar dubai wajen shan amarci Allah ya kiyaye hanya Allah ya bada zama lafiya amen.
Bashir mai shadda ya wallafa hotunan nasu ne a shafinsa na sada zumunta.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button