Wasu Hotunan Matan Kannywood Da Sunka Raya Ranar Yanci ‘Independence Day’
Wasu daga cikin jaruman kannywood mata da sunka raya al’addar ranar yanci kai independence day wanda kuma tabbas daman maza da mata a kannywood suna da cikin masu raya wannan al’addar a kowace shekara ko lokacin yancin kai.
A wwnnan hotunan da munka kawo muku akwai wadanda suke sababbin jarumai akwai kuma daya daga ciki wanda ta sanya daga gidan mijinta wato shahararren dan kwallon kafa Abdullahi Shehu wanda ankafi kira da A. Shehu wato Najilat.
Sai fatima wanda anka fi sani da P. A a cikin shirin Izzar so da kuma Fati Jole sabuwa jaruma farin wata sha kallo daga kuma Husnah Adamu annuri itama dai sabuwa jaruma ce.
Matar A shehu dan Kwallo