Hausa Musics
[MUSIC] Ahmad Shanawa – Besty
Ahmad Shanawa ya fitar da sabuwa wakar mai suna “Besty”.
Ahmad Shanawa yayi wakar besty wanda a kwanan baya an yi cece kuce sosai akan wannan kalma besty a yanar gizo.
Yau shine ahmad Shanawa ya wake kalma besty.