Hausa Musics
[VIDEO] Auta Mg Boy – Duniyar so
Advertisment
Auta mg boy yayi kokari sosai wajen rera wannan wakar mai suna Duniyar so tana daya daga cikin album dinsa mai taken Garinso.
Duniyar so ita wannan waka itama tafi fice a cikin wannan kudin album dinsa wanda zakuji kalamai na soyayya sosai a cikinta duba da yadda sunan kundin album din yake.