Hausa Musics

MUSIC : Nazir Sarki Waka ~ Zancen Annabi (S.A.w) Ba iya kanci So1 Ep1

MUSIC : Nazir Sarki Waka ~ Zancen Annabi (S.A.w) Ba iya kanci So1 Ep1
Wannna wani sabon bege ne da nazir Ahmad sarkin waka ya fara Fitar wa wanda shi da kansa yayiwa wannan bege zai zamo mai dogon Zango.
Wanda za’a kama kawo muku kadan kadan wanda duk musulmi ko wanda ba Musulmi ba duk yabo da bege da zakayiwa annabi Muhammad s.a.w zaka kayi iya yinka amma bazaka kai karshen mu’uzojinsa ba.
Wanda alhamdulillahi mungode Allah da yayi muna cikin al’ummarsa.
 

DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button