Kannywood

Nafisat Abdullahi tayi martanin kan Auren Jaruman kannywood

Advertisment

Daga ranar juma’a zuwa jiya assabar ne anka samu labarin auren jaruma matan kannywood wanda ya baiwa mutane mamaki sosai.Nafisat Abdullahi tayi martanin kan Auren Jaruman kannywood
A rana juma’ah ne anka daura auren Jaruma Aisha Aliyu Tsamiya wanda anka daura auren da alhaji buba wanda manyan manyan jaruman kannywood sunka taya ta murna.
A ranar assabar ne kum ankaji daurin auren jaruma Hafsat Idris wanda ita kuma ta auri wani matashi mai suna Mukhtar Alhassan wanda shima manya manyan jaruman kannywood sunka taya ta murna.
To shine nafisa abdullahi tayi magana akan irin wannan auren da sukeyi a masana’antar kannywood inda take cewa.
“Abu ne mai kyau kaga mutane suna ta yin auren a wannan masana’antar…..sai wa yanzu?

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

4 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button