Hausa Musics

MUSIC :Nazir Sarkin waka – Alo Soyayya (Mati A Zazzau)

Advertisment

Wannan wani irin kayattacen shiri ne da Kamfanin rahama sadau movies na dauki nauyi wanda fim din anyi shine a cikin Rayuwa karkara wato kauye.
Wanda ya hada chakwakiyyya sosai da kuma manya manyan jarumai na kannywood ,kai a wannan karo harda fitacciyar Mawakiyar kudu wato Dija na a cikin wannan shiri.
Ga kadan daga cikin jaruman da na fito a cikin sa:-
Dija a matsayin “Madina”
Adam a zango
Sadiq sani sadiq
Aminu shariff momo
Zaharadeen sani
Rahama sadau da dai sauransu.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button