Hausa Musics
[MUSIC] Ahmad Shanawa – Dama Dama
Ahmad shanawa baban chakwai ya sake zo muku da sabuwa wakarsa mai suna Dama Dama.
Ahmad shanawa dai mawaki ne wanda duk mai sauraren wakokin hausa baya bukatar dogon bayyan.
Zakuji yadda ya rera wannan waka mai suna dam dama irin yadda baje fasaharsa.