Kannywood

Dalilin da ya sa na ke yi wa ‘yan matan da ke shigowa cikin harkar fim nasiha – Jarumi Musa Abdullahi Mai Sana’a

Dalilin da ya sa na ke yi wa 'yan matan da ke shigowa cikin harkar fim nasiha - Jarumi Musa Abdullahi Mai Sana'a
Jarumi musa mai sana’a yayi hira da murya amurika voahausa kenan indansuke masa tambaya akan videon da yake baiwa yan matan kannywood shawara akan shiga harka fim.
Bidiyon yayi yawo shafukan sada zumunta inda ake ganin kamar yana dabawa yan fim mata wuka a ciki jarumin yace wannan duk cikin shirinsa mai suna kunnen kashi.
Kuma ya bayyana ita sana’ar mutum kullum so ake ya tsaftace ba domin kuwa anaso ka baiwa addininka hidima wanda ko bayan ranka za’a iya tunawa da kai.
Acewarsa shi ya bada shawara ne saboda mutane su amfa Don Allah bawai dan cin zarafin wani ba.
Yayi bayyanin sosai wanda yace shi ko kadan baiga illar abunda ya fada ba.
Ga cikakken bayyani nan ku saurara cikin sautin murya.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button