Ayyiriri Shagali: Aisha Tsamiya Zatayi Wuff da Bashir Mai Shadda
Mun Sami Rade-Radin Cewa a Wannan Juma’ar Me Zuwa, Aisha Aliyu Tsamiya Babbar Jaruma a A Kannywood Zatai Aure. Kuma ana Kyautata Zaton Ba Kowa Bane Angon, Balle Sanannen Mai Tsara Fina Finai Wato “Abubakar Bashir Mai Shadda”.
MU Sami Wannan Labari Me Daga Babban Shafin Labarai Na Kannywood, Wanda Ke Manhajar Twitter.
KANNYWOOD ZA’A SHA BIKI?
Mun samu jitajitar cewa a ranar Juma’ar nan mai zuwa jaruma AISHA TSAMIYA zata amarce… Kuma angon nata babban mutum ne.
Haka zalika Babban Producer ABUBAKAR BASHIR MAISHADA shima munji zai angonce a watan Maris mai kamawa.
Allah ya tabbatar da alheri pic.twitter.com/PM5i6YPU0S— Labaran Kannywood (@Hausafilmsnews) February 22, 2022
Inda Suka Wallafa Cewa:
KANNYWOOD ZA’A SHA BIKI?
Mun samu jitajitar cewa a ranar Juma’ar nan mai zuwa jaruma AISHA TSAMIYA zata amarce… Kuma angon nata babban mutum ne.
Haka zalika Babban Producer ABUBAKAR BASHIR MAISHADA shima munji zai angonce a watan Maris mai kamawa.
Allah ya tabbatar da alheri
Via 360hausa