Labarai
Bidiyo: Allah Sarki!! Kalli Yadda Gwamna Zulum Ya Koma Maiduguri Bayan Kai Masa Hari A Baga
Advertisment
Wannan shine yadda al’ummar jahar borno nazo tarbon farfesa babagana umara zulum wanda yayi kwana biyu a garin Baga.
Wanda zaku ga irin yadda al’ummarsa ke matukar kaunarsa wanda abun zai yi matukar baka sha’awa.
Ga bidiyon nan kasa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com