Iswap
- Labarai
Sojojin Najeriya sun kashe ‘yan Boko Haram/ISWAP 39 a Borno
Aliyu Samba Sojojin Najeriya sun kashe ‘yan ta’addan Boko Haram/ISWAP kimanin 39 a wani samame da suka kai a arewa…
Read More » - Labarai
Wani Sojan Najeriya ya kashe kansa bayan an gano Yana aiki da Boko Haram/ISWAP
Wani sojan Najeriya da ke aiki da Bataliya ta Sojoji da ke Gaidam Lence Kofur Jibril ya harbe kansa bayan…
Read More » - Labarai
Rahoto : An kashe Boko haram/ISWAP 126 a harin Operation Desert sanity A Jihar Borno
Zuwa yanzu rahotanni sun bayyana cewa an kashe yan boko Haram/ISWAP 126 a harin da Operation Desert Sanity na daya…
Read More » - Labarai
Sojoji sun tarwatsa mabuyan ƴan ta’adda a Sambisa (Hotuna)
Akalla yan ta’adda 50 aka kashe a wani hari da dakarun Operation Desert Sanity suka kai a Chingori, Alafa, Darussalam,…
Read More » - Labarai
RAHOTO: Harin jiragen yaƙi ya hallaka Shugaban ISWAP, Sani Shuwaram kuma har sun naɗa sabo
Wani harin jiragen sama da Rundunar sojin Nijeriya ta kai ya yi sanadiyyar mutuwar fitinannen Shugaban Ƙungiyar ISWAP, Sani Shuwaram…
Read More » - Labarai
Jiragen yaƙin Nijeriya, Super Tucanos sun hallaka ƴan ISWAP 34 a Marte
A ƙalla ƴan ƙungiyar ta’addaci ta ISWAP 34 ne a ka kashe a garin Marte na jihar Borno a wani…
Read More » - Labarai
[Bidiyo] Alhamdulillahi Farin cikin sojojin Nijeriya da annashawa kan cin galabar boko haram a dajin sambisa
Labari mai dadi da majiyarmu ta shafin hausaloaded na samu daga wani fitaccen mai sharhi akan tsaro a nijeriya mustapha…
Read More » - Labarai
YANZU-YANZU: Gwamnatin Nijeriya ta bankaɗo masu ɗaukar nauyin Boko Haram da ISWAP
Gwamnatin Nijeriya ta ce ta bankaɗo masu ɗaukar nauyin ta’addanci a ƙasar har guda 96, musamman ma waɗanda su ke…
Read More » - Labarai
[Bidiyo] Yadda Boko Haram sunka kai Hari A Makarantar Sojoji ‘Army university’
Fitaccen marubucin nan datti assalafy ya wallafa rubutu tare da bidiyon yadda boko haram/iswap sunka kai hari a makarantar sojoji…
Read More »