Labarai

Shehu Sani ya bayyana dalilan da suka sa manyan ‘yan siyasar Arewa basa magana akan kashe-kashen da ake yi a yankin

Sanata Shehu Sani ya bayyana dalilan da yasa manyan Arewa basa fitowa su yi magana akan kashe-kashe da satar mutane dan neman kudin fansa dake faruwa a yankin.Shehu Sani yace, Manyan ‘yan siyasar Arewa sun yi shiru akan kashe-kashen dake faruwa akai-akai da kuma satar mutane dan neman kudin fansane dake faruwa a Arewa saboda dalilai guda uku.
Tsoron kada a musu kallon ‘yan hamayyar gwamnati.
Yarda da cewa shugaban kasa yana iya bakin kokarinshi.
Da kuma tunanin cewa talawane kawai abin ke shafa.
@hutudole.com
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.comMr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button