Hausa Musics

[ALBUM] Auta Mg Boy – Garin So ‘Complete Mp3’

Auta Mg Boy - Garin soAuta mg boy yayi kokari sosai wajen rera wadannan sababbin wakokinsa na wannan shekarar 2022 wanda Ya sanyawa suna “Garin so”.
Auta Mg boy ya fitar da sabon kudin album sa mai dauke da wakoki goma sha biya wanda tabbas sun samu aiki sosai ga jerin wakokin nan kuyi download.
Tracks Lists
1. Garin So DOWNLOAD
2. Duniyar So. DOWNLOAD
3. Akwai bayyani. DOWNLOAD
4.Zabin zuciya. DOWNLOAD
5. Muda Masoyanmu. DOWNLOAD
6. Na fara Sonki. DOWNLOAD
7. Inda Rabbana so ba wahala
DOWNLOAD

8. Akwai Dalili. DOWNLOAD
9. Tsuntsuwar So. DOWNLOAD
10. Soyayya Ruwan zuwa DOWNLOAD
11. Naji Dadi. DOWNLOAD
12. Rabuwa. DOWNLOAD
13. Zaki Uban maza. DOWNLOAD
14. Ina Ji Dake. DOWNLOAD
15. Lokaci na DOWNLOAD

Tuni dai wakokin sun fito kasuwa zaku iya garzayawa domin samun naku, zaku iya sauraren wakokin kai tsaye daga Audiomack din mawakin

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button