Hausa Musics

[MUSIC] Auta Mg Boy – Inda Rabbana So ba wahala

Advertisment

Auta mg boy
Auta Mg boy fitaccen mawakin nanaye da yayi fice wajen rera wakokin soyayya wanda yayi suna a nahiyar afrika ya sake zo muku da sabon kudin album dinsa mai suna ‘ Garin So’.
Auta mg boy yayi kokari sosai wajen rera wannan wakar mai suna Inda Rabbana  so Ba wahala tana daya daga cikin album dinsa mai taken Garinso.
Inda Rabbana So Ba wahala ita wannan waka itama tafi fice a cikin wannan kudin album dinsa wanda zakuji kalamai na soyayya sosai a cikinta duba da yadda sunan kundin album din yake.
Sai kuyi amfani da alamar download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar.

DOWNLOAD MP3

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button