Hausa Musics
[MUSIC] Auta Mg Boy ~ waka Auren Garzali Miko
Advertisment


Wannan itace wakar auren Garzali Miko da habiba amaryasa wanda Garzali Miko ya zamo ango a jiya ranar juma’a.
Wanda Auta Mg Boy ya rera wakar auren gudumuwarsa ga amaren.






