Kannywood

Yadda chakwakiya ta ɓarke tsakanin Nafisa Abdullahi da masoyanta

Advertisment

Bayan fitar da bayyanai da nafisa abdullahi tayi akan shiri mai dogon zango Wanda ake haskawa duk sati a ranar Juma’a Labarina ya jawowa jarumar cece kuce da masoyanta.Inda ta samu damar yiwa wasu martani akan irin yadda ta nuna cewa baza’a sake ganinta a cikin shirin ba.
Wanda tashar youtube mai suna tsakar Gida nayi kokari tattara dukan wasu martani da jarumar tayi tsakaninta da masoyanta.
Shine munka kawo muku domin sauraren bayyanin a takaitace cikin faifan bidiyon da ke kasa.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button