Labarai
Sautin Murya : Martanin Bello Turji zuwa ga Malam Murtala Assada
Advertisment
Wannan kuma wani sakon waya ne da bello turji ya aikowa malam murtala asaada sokoto inada tashar youtube mai suna hausazone tace sakon manhajar whatsapp ce.
Ma’ana ta bello turji ya aikowa malam murtala assada wannan sakon murya ce ta whatsapp dinsa inda yayi bayyani tiryan tiryan wanda duk zakuji irin abubuwan da sunka faru ya sauki makami.
Wanda ya dauko abun ne tun lokacin abdulazeez yari inda munka kawo muku a cikin faifan bidiyo da zaku saurara.
https://youtu.be/8gpypX537cY


ALLAH YASHIYI BELLO