Kannywood

Shin da Gaske Mawaki Sa’ed Nagudu zai Auri Mawakiya Hairat Abdullahi?

A jiya dai kafar sada zumunta ta dauki guguwar yada hotunan mawakan kannywood da nuna zasu kafa tarihi wajen mawaki ya auri mawakiya yar uwarsa wanda shafin dimokuradiyya ne sunka fara wallafa hotunan tare da nuna cewa 15 ga wannan ta zasu yi aure.

Wanda shine ya baiwa majiyarmu ta hausaloaded bincike inda munka samu daga majiya mai karfe ta tabbatar muna da cewa wannan ba aure ne zasu yi ba waka ce.
Ina kuma tabbas idan anka lura da irin mawakan sunkayiwa junansu a kafar Instagram ta nan kawai zaku tabbatar wasa ce.

 

View this post on Instagram

 

A post shared by Saeed Nagudu (@saeednagudu)

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button