Labarai
[Bidiyo]Tirkashi! Hon Kabiru Classic Ya Fasa kwai mai warin Gaskiya wlh
Wanda anyi hakane da manufar a ci mutuncin Tsohon gwamnan jahar zamfara Abdulaziz yari wanda tabbas indai hakane to asiri ya tuno kuma akwai matsala babba a jahar zamfara.
Wanda tabbas duk da hon. Kabiru classic ya dade yana adawa da shehi amma ya nuna mutum ne mai taimakon mutanen jahar zamfara.
Ga bidiyon ku saurara da ankayi hira da hon kabiru classic a wani gidan talabijin cikin shirin ‘Shirin da wace kazo’ wanda abubakar sadiq ya sanya a shafinsa na Facebook .
To wai anata cewa abdul’aziz yana da hannu ata’addanci kuma har yanzu ba’a kama kowa mai alaka dashiba.