Kannywood
Anyi yunkurin yimishi yanka rago saboda a sashi cikin shirin kwana casa’in 90 arewa24tv
An kama mai yin zina da mata da sunan bashir maisadda
Advertisment
Inda yaron yace shi baida nai dubu dari biyu 200k amma yana da naira dubu sabain 70k sai sunka amshi kudin.
Yaron yaji shiru shiru babu maganar sanya shi a fim sai ya nemi abashi kudinsa ae fa nan take sallah sai sunkace yazo ya karba.
Ashe son sunkayi su kashe yaron su jefa rijiya Allah yasa kwana basu kare ba.
Ga bidiyon nan da zakuji bayyani daga mai karba kuddi da kuma mai son zama jarumi.