Auzubillahi : An Sace Yusuf kamar Yadda anka sace Hanifa Shima babu labarinsa
“An sace Yusif Kamar yadda aka sace Hanifa tun shekarar da ta gabata, makarantar Islamiyya din su daya da Hanifa, har yanzu babu labarinsa, ku tayamu yadawa ko Allah ya sa a gano inda ya ke. #findyusifnasir
@hauwamustaphababura”.
View this post on Instagram
Yusuf dan shekara 7 an sace shi a ranar 28 ga watan disamba 2020 bayan ya taso daga makarantar islamiyya da marce a gan gidansu
View this post on Instagram
Ubanjigi Allah ya bayyana Wannan yaro Yusuf amma Allah yasa ba irin bayyanar Hanifa babu rai ba amen.