Labarai

[Bidiyo] Duniya Mai ban Tsoro ! Babban Malami Sheikh Ibrahim Khalil Kano Gurin Birthday

[Bidiyo]  Duniya Mai ban Tsoro ! Babban Malami Sheikh Ibrahim Khalil Kano Gurin Birthday Majiyarmu ta samu wannan labari daga fitaccen marubucin nan Datti assalafy inda ya wallafa rubutu da video na bukin Babban shehin malami ga abinda ya rubuta.
“DUNIYA MAI BAN TSORO
Babban Malami Sheikh Ibrahim Khalil Kano shugaban kungiyar Malamai na kasa reshen jihar Kano a gurin bikin Birthday al’adun Yehudu
Shine Malamin da kwanaki BBC suka dauki nauyinsa ya bada fatawar halascin sauraren kida da wakoki
Wannan rayuwar abar tsoro ce, ba farkon ba karshen, kalubale gareku Malaman jihar Kano
Allah Ka sa mu dace da kyakkawan karshe”.
Ga bidiyon shehin malamin nan gurin buki.Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

2 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button