Labarai

Sabon fasaha kimiyya “cognify” da zai mayar da mutanen banza zuwa mutanen kirki

Advertisment

Wannan wani sabon fasaha da kiyama da ake kira da suna cognify wanda anyi shine domin ya mayar da halittar mutanen banza ya mayar da su mutanen kirki.

A cikin wannan rahoto da mai tattaro lanari abisfulani yayi ya bayyanin cewa ana so wannan injimi a gidan gyaran hali a duk duniya.

Nan take malaman kimiyya da fasaha sun bayyana cewa mutanen da suke gidan gyaran hali suna cin kudi sosai.

Ga bidiyo nan ku saurara kuji

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button