Hausa Musics
MUSIC : Salim Smart – Sanadin Labarina Sound Track
Salim Smart wanda yayi waka a cikin zangon da ya kare ya dawo da wani Sound Track a cikin labarina mai suna ‘ Sanadin Labarina’.
Sanadin labarina Sound Track sound ne da duk wani wanda yake kallon shin yasan yadda taken yayi armashi sosai.
Salim Smart matashin mawaki ne da ke wakokin soyayya wanda yayi kokari sosai wajen rubuta wannan Sound Track.
Sanadin labarina Sound Track ne da bai wuce minti daya da wasu yan dakiku ba amma zakuji yadda sound din yake da armashi.