Hausa Musics

VIDEO + AUDIO : Sabuwar Waka Gudun Barewa ft Rakiya Musa

Advertisment

Wannan wakar sabuwa ga wanda bai taba jin ta ba ko saurare amma kuma sabuwar waka ce a fanin Bidiyo.
Inda anka samu matashin yaro ko ince mawaki da ya hwa wannan wakar da shi da Rakiya Musa wanda anka fi sani da aisha Humairah mai ‘so na amana’ da ‘wani abun sirri ne’.
Shiyasa munka kawo muku Audio da kuma video duk wanda kuke bukata.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button