[Bidiyo]”Ni Dai Naga Ayar Da Tace Mutun Ya Daki Matarsa In Taci Tura… Sai Dai a Tayani Nemo Wadda Tace Kar a Daki Mata…” – Cewar Nazir Sarkin Waƙa
Jiya ne sarkin waka ya wallafa wannan ayar a shafinsa na sada zumunta inda wasu sunka goya masa bayya inda wasu suke ganin wannan yadda yake ganin fassarar sa ce.
Inda mutane da dama sunka tofa albarkacin bakinsu da cikin wajen da ake martani ma’ana ‘comment section’ a turanci.
@kingfaisal10 cewa yake : @sarkin_wakar_san_kano haka abun yake amma fa kasan mutannan mu se a slow mafi yawancin maza mun haddace wanannan ayar amma Kuma ba tare da sanin ma’anar ayar ba shiyasa da yawa auren Talaka Bahaushe yake Mutuwa Allah ya Kara tabbatar damu akan dai_dai
@Ibrahim_birnewa yana cewa :Wasu abubuwan a barwa malamai, fassara wasu ayoyin sai da hadisai. Kowa ya tsaya a huruminsa.
@teemash_food_creating tana cewa :To tunda kace sai kayi addua a fara da yaranka in sunyi ba dadi. Mudai iyayen yan mata muna Neman tsare da Mijin da zai dake mu ko ya daki Yaran mu.
@Hajarahabib tana cewa : Akaramakallah ai Idan ka fadi haka sai ka fadi tafsirin “wadribuhunna” din yadda a shari’ance aka umarta ayi bugun kadan ba wanda zai bar wani tabo ba ko ya illatar da matan.
Daga nan kuma ya sake wallafa bidiyo akan posting dinda yayi ya yayi karin bayyani akan maganarsa Ga bidiyon nan ku kalla.
View this post on Instagram