Kannywood
Zamu mayar da APC tarihi a Najeriya – Naziru Sarkin Waka
Fitaccen mawaki kuma jarumi a masana’antar Kannywood Naziru Sarkin Waka ya bayyanawa duniya wasu dalilai dalilai da suka saka yace sai mun maida jam’iyar APC tarihi a Najeriya.
Mawakin yace kamar dai yadda kowa yake ji a jikin sa basai anyi wani dogon Turanci ba duba da yanayin tsammanin da mutanan Najeriya sukayiwa jam’iyar amma daga baya suka tarar da ba haka ba.
Haka kuma ya bayyana dalilin dayasa a jiha kuma yake yin Dr Nasiru Yusuf Gawuna a matsayin Dan Takarar Gwamnan jihar Kano.
Haka dai da sauaran su,duk Mawakin ya bayyana a cikin hirar da DCL Hausa sukayi dashi.
Zaku iya kallon cikakkiyar hirar anan kasa, kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su, mungode.