Kannywood
Kalli Zafaffan Hotunan Jaruman Mata da Sunka Halarci Auren Diyar Hafsat idris Barauniya
Wallafa bidiyo da kuma hotuna wanda mama daso tayi a shafinta na Instagram ya jawowa mutane rudani sosai akan shin tabbas Khadija Ibrahim Ishaq diyar Hafsat idris ce ko diyar kanenta ko yayanta.
Wanda ga kada daga cikin amsoshin da mama daso tayi baiwa mutane a shafinta na Instagram.
Ga kadan daga cikin hotunan da munka kawo muku amma bidiyon shagali da kuma asalin sahihancin wannan diyar zaizo muku daga bayya in sha Allah.
[email protected]
Hmmmm
hi
hipp://facebook.com