Hausa Musics

[MUSIC] Yamu Baba – Zawarawa

Yamu BabaDownload Mp3 Yamu Baba – Zawarawa song
A yau munzo muku da sabuwa wakar Yamu Baba sambisa Wanda yayi fice wajen hawan wakokin barkwanci na sani liya liya.
To shima ya fara waka inda munzo muku da wakarsa mai suna “Zawarawa“.
Wakar Zawarawa akwai kalamai da kalamai sosai a cikinta inda zaku fahimce ni idan kunka saurari wakar tashi.
Sai kuyi amfani da alamar download Mp3 da ke kasa domin saukar da wakar.
 

DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DOMIN SAMUN GARABASA