Kannywood

Yadda Mansura Isah ta ci kasuwar Sabon film Dinta Fanan A sabuwar Cenimar Plantinum

Advertisment

Yadda Mansura Isah ta ci kasuwar Sabon film Dinta Fanan A sabuwar Cenimar PlantinumTsohuwar Mansurah isah matar shahararren jarumi Sani musa danja sun fara has haskaka sabon shirinsu a sabuwar cinemar mai sunan ‘Platinum’ wanda wannan fim ya samu halartar mutane da shahararrun manyan jarumai a masana’antar kannywood.
A cikin wannan zaku kalli bidiyo da hotuna yadda anka chashe da rakashewa sosai a cikin wannan cenimar.
Tashar YouTube mai suna tsakar gida ce na tattara bidiyo da hotunan wannan kallon Cenimar inda zaku ga fuskokin su Ali nuhu,sani musa danja da dai sauransu.

Ga wasu hotunan nan kasa.
Yadda Mansura Isah ta ci kasuwar Sabon film Dinta Fanan A sabuwar Cenimar Plantinum
Yadda Mansura Isah ta ci kasuwar Sabon film Dinta Fanan A sabuwar Cenimar Plantinum
Yadda Mansura Isah ta ci kasuwar Sabon film Dinta Fanan A sabuwar Cenimar Plantinum
Yadda Mansura Isah ta ci kasuwar Sabon film Dinta Fanan A sabuwar Cenimar Plantinum
Yadda Mansura Isah ta ci kasuwar Sabon film Dinta Fanan A sabuwar Cenimar Plantinum

Advertisment

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button