Kannywood
Kwaliya sallah wasu daga cikin Jaruman kannywood
Advertisment
Kamar yadda shafin Hausaloaded ya saba muku a duk wasu lokuta muna kawo muku labarai akan masana’atar Kannywood irin bayyanai a cikin bidiyo ko hotuna.
A yau munzo muku da kwaliya sallah wasu daga cikin jarumai mata da kuma maza wanda kwaliya iya kwaliya wanka yayi kyau sosai.
Ga hotunan nan kugani wa idanunku.
View this post on Instagram
Wanda kadan daga cikin hotunan jarumai mata sai kuma defe daya babban furodusa bashir Maishadda tare da amarya tsohuwa Jaruma masana’antar kannywood.