Kannywood
VIDEO : Karuwanci Sukaje A Ka biyasu Kudi, Suka Hanata Ita Kuma Ta Sace Cewar Wata
Advertisment
Bayan fadan da ya auku tsakanin jaruman kannywood mata jiya, teema makashi, sadeeya haruna da naja ta Annabi akan cewa naja ta sace musu makudan kudadensu har kusan dubu sittin.
Anan ne wata makociyar naja ta anbabi ta fito ta bayyana ra’ayinta kan cewa, Karuwanci Sukaje A Ka biya Su Kudi Suka Hanata Ita Kuma Ta Sace. Ga bayanin nata a kasa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com