Politics Musics
AUDIO: Sabuwa Wakar Saniyo M Inuwa – Tsiya Tsiya Ta Kare
Advertisment
Wannan wata sabuwa waka ce wanda fasihin mawakin saniyo m inuwa ya rerawa Abba Gida Gida waka a karkashin jam’iyyar pdp wanda hakan yayi kyau idan kun saurari wannan waka sai kun jinjinawa wannan mawaki.
Ga kadan daga cikin baitocin wannan waka:-
? Idonki a loko mujiya
? mai bakin jina
? Abba uban kowa ne amma banda barawo
? Ba farin jini.
? Baba kwankwaso muna gaida kai
? Kwankwaso ne abun alfahari.
? Yan fim sunce sai Abba
? Yan kwallon sunce sai Abba
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com