Kannywood

Tsofaffin Jaruman Kannywood Mata Da Aurensu Yayi AlbarKa

Ko Kunsan Wasu Shahararrun Jaruman KannyWood Mata, Wanda Aurensu Yayi Albarka? Jaruman Dai Tunda Suyi Aure Har Yanzun Basu Taba Fita Daga Dakin Mijinsu Ba Shekara Da Shekaru.
Cikinsu Tauraruwansu Ya Haska Sosai Lokacin Da Suke Taka Rawa A Cikin Masana’antar Fina Finai Na KannyWood kamar yadda tashar Yourtube mai suna Arewa packege na kawo wanann rahoto.
Wanda Suyi Aure Taurarauwarsu Yana Kan Haskawa, Inda Auren Jaruman Yayi Albarka, Har Yanzun Suna Dakin Mazajensu.
Wanda tabbas wannan abun a yaba ne da sunkayi dubi da irin yadda matan suke saurin fitowa daga gidan mazajensu amma kuma karin binciken hausaloaded mun kara kowa muku da mace biyu wadanda suma suna cikin taka rawar gani a masana’antar kannywood..
1. Abida Muhammad fitaciyar jaruma ce da tana bisa taka rawar gani tayi aure, abinda ya sanya rabuwar aurenta da mijinta itace rasuwa daga baya ta auri wani soja wanda yanzu haka tana gidansa.
2. Zainab Raga itama tana bisa taka rawar gani ta auri wani babban dan siyasa a Sokoto bayan rabuwarsu tasake aure inda yanzu haka tana gidan mijinta.
Ga bincike da rahoton da tashar arewa packege na tattaro muku.Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button