Kannywood
Masha Allah : Karanta Martanin Da Adam A zango Yayiwa Ali Nuhu Daya Tayashi Murna Zagayowar Ranar haihuwarsa
Advertisment
Duk da kasancewar Adam Zango bai taya Ali Nuhu murnar zagayowar ranar haihuwarsa ba a watan Maris din da ta gabata, sakamakon rashin jituwar da ke tsakaninsu, Alin ya yi dattaku, inda ya sanya hoton Adamun a shafinsa na Instagram tare da taya shi murnar zagoyawar ranar haihuwarsa a jiya Tamara, 1 ga watan Oktoba.
Adamun ya amsa karamcin da Alin ya yi masa cikin girmamawa, inda ya kira Alin da “Sir”
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com



![[MUSIC] Rarara - Banza 7 Ta kasa Amo](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2021/03/real_dauda_kahutu_rarara-20210302-0001-1.jpg?resize=390%2C220&ssl=1)