Kannywood

Bidiyo : Yanzu Naziru Sarkin Waka Ya Saki Sabon Sako Bayan Dawowarsa Gida

Wannan shine Maganar farko ta sarkin waka nazir m Ahamd da yayi bayan dawowar gda yau da marecan nan.
Wanda yayi magana mai kyau cikin natsuwa wanda ba’a zaton yayi irin wannan magana amma sai gashi yayi wanda zaka fahimci cewa tabbas magana jari ce.
Wanda yayi godiya ga Allah da ya sanya shi cikin wannan jaraba Allah ya bashi ikon cinta.
 
 
Tabbas duk rayuwar dan adam akwai kalubali sosai a cikin ta wanda baka san ta inda zata fito maka ba.
 
Ga bidiyon nan kasa.
https://youtu.be/ggdL7zOGl1U







Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button