{Bidiyo} Babu masana’antar fim a Duniya Da ta kai kannywood Tsafta – Inji Sheikh Abubakar Abdulsalam Baban Gwale
Sanin kowane mutane cewa malamai da ma ba malamai ba basa goyon bayyan harka fina finai a duniya sai ankaji Sheikh Abubakar Abdulsalam baban gwale yana kokarin nuna tarbiyya su kamar yadda suke cewa.
Amma ko shi malamin yayi togaciya inda yace baya goyon bayan yan fim inda yace su yan fim fin hausa basu yarda da dai dai namiji ya tabi mace a cikin shirin fim ba kamar yadda fim din india keyi.
Ga bidiyon nan ku saurara daga bakin shehin malamin…