Politics Musics

MUSIC : Sabuwar Waka Adamu Hassan Nagudu – Ganduje Lungu Kal Kal

A yau nazo muku da sabuwar wakar shahararren mawaki Adamu hassan Nagudu mai taken “Ganduje Lungu kal kal” wanda yayi yana yabawa gwamna ganduje saboda irin ayyukan da ya raya birnin kano ko wane lungu da sako ya samu aiki yadda ya dace. 

Amma dai kayi download kada ka bari a baka labari. 

Download music here

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DOMIN SAMUN GARABASA