Kannywood

Mustapha Nabruska Yayiwa Afakallah Wankin Babban Bargo Akan……..

Advertisment

Mustapha Nabruska Yayiwa Afakallah Wankin Babban Bargo Akan........Kamar Yadda Wasu Suka Sani A Yanzu Ana Tsaka Da Tattauna Wani Batu Akan Hana Yin Film Din A Duniya Mai Dogon Zango Na Tijjani Asase Wanda Tashar Zinariya Tv Take Haskawa A YouTube.
Duk Da Wannan Shirin Film Din Ya Karbu A Hannun Jama’a Duba Da Yadda Aka Tsara Film Din Akan Harkar Daba Ko Ta’addanchi, Baya Da Haka Acikin Film Din Akwai Abubuwa Masu Kayatarwa Wanda Yake Jan Hankali Jama’a Masu Kallo.
Sai Kwatsam Muka Samu Labarin An Tsaya Da Haska Film.Din Sakamakon Ana Zaton Yana Bawa Yan Shaye-shaye Ko Masu Garkuwa Da Mutane Wata Dama Su Ci Karensu Babu Babbaka.
To Sai Dai Abunda Wasu Basu Gane Ba Shine, Idan Har Akace Za’ayi Film Wanda Zai Zo Da irin Wannan Al’ada Ko Ta’addanchi To Dole A Karshe Sai An Nuna Jami’an Tsaro Sunyi Nasara Akan Wadannan Mutanen.
Domin Shi Film Yana Gaba Da Doka, Baya Da Haka Film Darasi Ne Ga Abubuwan Dasuke Faruwa Yanzu A Wannan Zamani.
Bayan Kura Taci Gaba Da Ya Mutsa Gari Akan Cewa Hukumar Tace Fina-finai Ta Dakatar Da Yin Film Din A Duniya.
Sai Mustapha Naburaska Fitaccen Jarumin Barkwanchi A Kannywood Yafito Ya Nuna Rashin Goyon Bayansa Akan Hukunchin Da Hukumar Tace Fina-finai Tayi Na Hana Film Din A Duniya.
Jarumin Ya Wallafa Wata Dogon Bidiyo A Shafinsa Na Instagram Yadda Yake Bayyana Yadda Lamarin Film Yake Sannan Kuma Da Nuna Rashin Adalchi Ga Wadanda Suke Wannan Film Din Aka Dakatar Dasu.
Ga cikakken bayyani nan a cikin faifan bidiyo da ke kasa.
https://youtu.be/gvKOgfNPRYw

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button