Hausa Musics
VIDEO + AUDIO : Auta MG Boy ~ Na Shiga So Ft Rakiya Musa
Matashin mawakin mai suna Auta Mg boy wanda ya kawo muku wakarsa mai suna. ” Baba anyi mini Aure” ,a yau ma ya sake zuwa muku da sabuwa Wakar sa mai dauke da tarin kalamai na soyayya.
Wanda zata matukar burgeku irin yadda wakar tayi dadi kai/ke da jin Na shiga so to kunsan akawai magana.
Zaku iya kallon wakar kai tsaye daga shafinsa a yayinda zaku iya saukar da audion wakar a wayoyinku.